Bidiyo ya bayyana wanda ya nuna ‘yansanda a wajan taron jam’iyyar PDP inda rahotanni suka ce sun tursasawa ‘yan jam’iyyar ficewa daga taron.
A baya dai hukumar ‘yansandan ta musanta cewa, ta kulle ofishin jam’iyyar PDP din.