Friday, January 16
Shadow

Kalli Bidiyon yanda ‘Yar Arewa, Sultana ta yi Hausa a BBNaija da ya dauki hankula

Tauraruwar BBNaija data fito daga jihar Adamawa, Sultana ta yi Hausa a gidan.

Hausar da ta yi ta buge kowa inda akai ta sam barka

Hakanan Sultana ta yi bikin daurin dankwali.

https://twitter.com/_sultanafarida/status/1966896454078992441?t=_5_LuYViaWCONFZVn5569g&s=19
Karanta Wannan  Gwamnatin Tinubu zara dawo da shirin ciyar da dalibai na tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *