Monday, January 19
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda ‘yar Tiktok ta fashe da kuka bayan da aka je aka nunawa mahaifin ta abinda take yi

Wata ‘yar Tiktok ta fashe da kuka tanawa wanda suka je suka nunawa mahaifinta irin rayuwar da take yi.

Ta musu Allah ya isa inda tace bata yafe ba.

Karanta Wannan  Bidiyo: Matar shugaban kasa, Remi Tinubu ta tafi Daura dan halartar jana'izar Buhari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *