Rahotanni sun bayyana cewa, Yaron Rarara, Abbani Rarara da ya samu karuwa da Namiji, ya saka masa sunan Shugaban kasa, Bola Ahmad.
Daya daga cikin abokan Abbani dinne ya bayyana hakan.