Saturday, January 24
Shadow

Kalli Bidiyon: Yawancin Mu Zawarawa ba mutanen Arziki bane, abinda muka saba dashi a gidan Mijin mu bama iya hakura idan auren mu ya mutu sai mun yi>>Inji Wannan Bazawarar

Wannan wata Bazawara ce data bayyana cewa, matan aure su daina sha’awar rayuwar zawarci.

Tace yawanci zawarawa basa iya hakura da mu’amalar da mijin su ke musu kamin aurensu ya mutu, ko da aurensu ya mutu suna ci gaba da bin maza.

Karanta Wannan  An samu banbancin ra'ayi: Yayin da Kwankwaso yace masu zàngà-zàngà su bari sai lokacin zabe su canja wanda basu so, Abba Gida-Gida yace yana goyon bayan zàngà-zàngàr kuma ma zai iya shiga a yi dashi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *