Friday, September 25
Shadow

Kalli Bidiyon: Budurwarka idan kana son Mallaketa kada wani ya kwace ta to ka rika bata kyautar akalla Naira Dubu 10 duk sati>>Inji malam Abdulrahman Umar Sautussunnah

Malam Abdulrahman Umar Sautussunnah ya baiwa matasa shawarar cewa idan suna son mallake zuciyar ‘yan matansu, sai sun hada da yin kyauta.

Ya bayyana cewa, akalla, idan kana son ka mallake Zuciyar budurwar ka to ka rika mata kyautar Naira Dubu 10 duk sati, ko kuma kyautar Naira dubu 5 duk sati idan baka da karfi.

Yace idan kuwa baka yi, za’a samu wani da zai rika mata kyauta ta maka kwace.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Rarara na shan caccaka a waja masoya Buhari inda sukace sai Jiya da ya ga Tinubu a wajan jana'izar Buhari sannan ya wallafa sakon ta'aziyya, sun kuma cewa Rarara bai kamata ace da waka zai yi ta'aziyyar Buhari ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *