Malamin Addinin Islama Sheikh Guruntum ya bayyana cewa, zaben shekarar 2027, kamar kwace kaine daga hannun azzalumai.
Malam dai bai yi karin haske ba amma yace yana fatan Angane karatun.