Saturday, October 17
Shadow

Bidiyon Update din ‘yar guda ya fita

Bidiyon update din ‘yar guda ya fita kuma abokin aikinta, Idris Maiwushirya ne ya bayyana hakan.

Yace Bidiyon update din ya nuna ‘yar guda bacci ya dauke ta yayin da take Tiktok live.

Yace dai ta bashi kunya.

Karanta Wannan  Wahalar rayuwa a Najeriya tasa mata sun fara aikin Jari Bola

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *