Tuesday, April 7
Shadow

Kalli Bidiyon:Ganin Sanata Adams Oshiomhole tare da wata mata me yin irin fina-finan nan na Alfasha ya jawo cece-kuce sosai

A jiya ne dai wani Bidiyon sanata Adams Oshiomhole tare da wata mata ya bayyana, inda aka ganshi yana mata tausa a kafarta.

Da yawa abin ya daure musu kai dan dai an ga ba matarsa bace.

Da bincike yayi tsanani, an gano matar tana fina-finan Bhqtsq

Rahotanni sun ce matar daga kasar Afrika ta kudu take.

Lamarin dai ya bayar da mamaki sosai.

Karanta Wannan  An yi jana'izar mutanen da harin jirgi ya kashe bisa kuskure a Zamfara

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *