Wednesday, February 25
Shadow

Kalli Bidiyon:Ina daga cikin na gaba-gaba da suka taya shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya kin neman zabe yayi nasara a 2023>>Inji Sheikh Isa Ali Pantami

Babban Malamin Addinin Islama kuma tsohon Ministan Sadarwa, Farfesa, Sheikh Isa Ali Pantami ya bayyana cewa, yana cikin wadanda suka taimakawa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya ci zabe.

Yace kuma shine ya yi Addu’a ya shafa a jikin shahadar nasarar zabe da INEC ta baiwa Tinubu.

Hakanan yace, Shugaba Tinubu mukamai 3 ya bashi amma duk yaki karba yace akwai abinda ya saka a gaba.

Malam ya bayyana hakane yayin da ya je ofishin jam’iyyar APC dan sabunta rijistarsa ta jam’iyya.

@leadershiphausa

Jawabin tsohon ministan sardarwa Farfesa Isa Ali Pantami, yayin da ya ziyarci ofishin APC da ke mazaɓarsa ta Pantami, domin sabunta katinsa na jam’iyyar.

♬ original sound – LEADERSHIPHausa

Karanta Wannan  Ina alfahari da babana, 'Yan hassada ne ke son bata masa suna>>Inji Dan Tsohon Shugaban kasa, Janar Sani Abacha

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *