Friday, September 25
Shadow

Rahotanni sun ce Hamisu Breaker ya auri Hafsat Idris

Bayan Shafe Tsawon Lokaci Suna Soyayya Daga Ƙarshe Dai Ana Raɗe-raɗin Mawaƙi Hamisu Breaker Ya Auri Jaruma Hafsat Idris

Shahararren mawaƙin nan na masana’antar Kannywood, Hamisu Breaker ya auri jaruma Hafsat Idris (Ɓarauniya) bayan shafe tsawon lokaci suna soyayya a sirrance.

Wasu rahotanni su bayyana cewa an ɗaura auren ne a makon da ya gabata. Idan ta tabbata, za a iya cewa ma’auratan sun shiga layin jaruman Kannywood da ke yin aure cikin sirri a baya-bayan nan.

Wane fata zaku yi musu?

Karanta Wannan  Akwai Hanyoyin Shigowa Najeriya guda 1,978 amma guda 84 ne kawai jami'an tsaro ke gadi>>Majalisar Tarayya ta koka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *