Saturday, December 27
Shadow

Kalli Bidiyon:Momi Gombe ta yi magana kan zargin da ake cewa itace ta haihu

Tauraruwar fina-finan Hausa, Momi Gombe ta fito ta yi magana a karin farko kan zargin da ake mata cewa itace ta haihu a masana’antar Kannywood.

Momi a wani Bidiyo da Oscar442 ya wallafa an ji yana tbayarta cewa mutane nata kiransa cewa wai ta haihu.

Ta tambayeshi cikin Raha wane suna za’a sakawa jaririn.

Daga baya dai tace ‘yan Biyu ne ta haifa

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Tsohuwar Budurwar mawakin Arewa, Bilal Villa, Amani tace ba ita ce a Bidiyon Tsyràìchy da ake yadawa ba kuma bata yafe ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *