Monday, April 28
Shadow

Kalli Bidiyo:Yanda aka kama Wani Fasto wanda da ya gama wa’azi da rana a coci, sai ya koma da dare ya zama boka yana sihiri da sassan jikin mutane

Asirin Wani Fasto wanda asalinsa Boka ne dake sihiri da sassan jikin mutane ya tonu.

Sunan Faston Onye Eze Jesus inda wasu jami’an tsaro da suka so kamashi suka je masa a matsayin wadanda ke son su yi kudi.

Ya mince zai yi musu tsafi da sassan jikin mutum dan biyan bukatarsu.

An kamashine a jihar Anambra inda kuma ya amsa laifinsa.

Karanta Wannan  Hotuna:Kalli Yanda 'yan Najeriya dake kasar Ingila suka fara zàngà-zàngà

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *