Sunday, September 13
Shadow

Kalli Bidiyo:Yanda ‘yan Bindiga suke nuna muggam makamai bayan afkawa wata makaranta

Wannan Bidiyon ya nuna yanda ‘yan Bindiga suka afkawa wata makaranta ne a Arewa inda suke nuna muggan makaman da suke dauke dasu

Abin dai ya bayar da mamaki yanda ‘yan Bindigar ke cin karensu babu babbaka

Karanta Wannan  An yiwa wannan faston daurin rai da rai bayan samunsa da laifin yiwa yarinya me shekaru 13 fyàdè

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *