Friday, March 6
Shadow

Kalli Cikakken Bidiyon hirar da BBChausa ta yi da Malam Nasiru Ahmad El-Rufai

Bayan yunkurin da DSS suka yi na kama tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai a filin jirgin sama bayan ya dawo daga kasar Egypt.

BBChausa, ta yi hira dashi

A hirar wani abu da ya dauki hankula shina rashin saka maballin rigarsa.

Ya tabbatar da cewa, EFCC sun gayyaceshi kuma zai amsa gayyatarsu ranar Litinin.

Hakanan kuma yace APC Azzalumace amma dansa Bello Baya zalunci saboda irin tarbiyyar da ya bashi.

Karanta Wannan  Sadiya Haruna Ta saki Bidiyon bayan da Hafsat Baby tace idan ta isa su yi Bidiyo babu rigar Nòwnòw

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *