Friday, December 26
Shadow

Kalli Hoto: Baturiya na sayar da Awara a Najeriya, da yawa dai sun ce basu yadda da ita ba, ‘Yar Leken Asiri ce

Wannan wata Baturiya ce dake sayar da Awara.

Wani ne da ya sayi awarar a hannunta ya dauke ta hoto yake yadawa a kafafen sada zumunta.

Wasu dai sun ce basu yadda da ita ba ‘yar Leken Asiri ce.

https://twitter.com/Asound_Limwa/status/1980216952628138209?t=OyNmdqvLVgV_nYlHUCA9Rw&s=19
Karanta Wannan  Babu kasar data kai Najeriya dadi, kada ku je ku ki dawowa, Shugaba Tinubu ya gayawa Kiristoci masu shirin tafiya Jerusalem dan aikin ibada

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *