Sunday, December 14
Shadow

Kalli Hoto da Bidiyon kabarin Fafaroma Francis bayan binneshi

Hoton kabarin marigayi Fafaroma Francis kenan bayan binneshi.

A yanzu an bayar da dama ga masu ziyarar kabarin, zasu iya ziyartarshi.

Karanta Wannan  Sanata Natasha Akpoti taki mikewa tsaye kamar kowane sanata bayan da Sanata Godswill Akpabio ya shiga majalisar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *