Friday, January 23
Shadow

Kalli Hoto: Yanda wani mutum ya Kàshè kansa a Abuja

Wani mutum ya kashe kansa a Abuja babban birnin tarayyar Najeriya.

https://twitter.com/chude__/status/1846986788436693080?t=_0AyPw7x5V0CMMQ6Vh8Wog&s=19

Rahotanni sun bayyana cewa, Lamarin ya farune a Kubwa dake Abuja inda aka ganshi a rataye.

Karanta Wannan  Menene matsalar wannan kayan nawa, naje coci dasu amma Fasto ya koreni wai nayi shigar banza>>Inji Wannan matashiyar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *