Thursday, February 26
Shadow

Kalli Hoton Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima, Atiku Abubakar da Peter Obi da ya dauki hankula

Wannan hoton na manyan ‘yan siyasar Najeriya ya dauki hankula sosai inda aka ga Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima da Atiku Abubakar da Peter Obi a cikin mota daya.

Karanta Wannan  Dakatar da gwamnan Rivers ɓata sunan Najeriya ne a idon duniya — Jonathan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *