
Matashiya me suna Timilehin Faith Opesusi ta kashe kanta aaboda bata ci maki me yawa ba a jarabawar JAMB.
Danginta sun ce ta sha gubane ta mutu bayan da ta ga sakamkon jarabawar tata.
Matashiyar dai wannan shine karo na biyu tana rubuta jarabawar bata ci ba.