Tuesday, February 24
Shadow

Kalli Hoton Sabon Salon Rashin Imani yanda ‘yan Bìndìgà suka fara yankewa wanda suka yi garkuwa dasu hannu idan ba’a kai kudin fànsà ba

‘Yan Bindiga dake garkuwa da mutane dan neman kudin fansa sun fito da wata sabuwar azabtar da mutanen sa suka yi garkuwa dasu.

A yanzu an fara ganin ‘yan Bindigar na yankewa mutane hannu su sakosu idan ba’a kai musu kudin fansa ba.

Lamarin ya farune a karamar hukumar Yagba West dake jihar Kogi.

Mutane 3 suka yiwa wannan azaba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda 'ya'yan Buhari mata da matarsa A'isha suka yi bankwana da gawarsa suna ta kuka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *