Friday, December 5
Shadow

Kalli Hotuna: A yau ne dan gidan Wike zai fara aikin Lauya bayan kammala karatu

Rahotanni sun bayyana cewa, a yau ne dan gidan Ministan Abuja, Nyesom Wike zai fara aikin lauya bayan kammala Karatun.

An ga Wiken tare da dan Nasa me suna Jordan da kuma matarsa Justice Eberechi Suzzette Wike

Karanta Wannan  Da Duminsa: Shugaba Tinubu ya aikawa majalisar Dattijai da sunan Janar Christopher Musa su tantanceshi a matsayin Minista tsaro

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *