Thursday, January 16
Shadow

Kalli Hotuna: An Yi Nasarar Ķàshè Dorinar Ruwar Da Ta Addabi Jama’a A Yankin Yauri Dake Jihar Kebbi

An Yi Nasarar Ķàshè Dorinar Ruwar Da Ta Addabi Jama’a A Yankin Yauri Dake Jihar Kebbi.

Yau an samu nasaran kashe daya daga cikin dorinar ruwa da suka addabi al’ummar Yauri dake jihar Kebbi.

Idan baku manta ba, kwanaki wannan dorinar ruwan ta kashe wani hadimin mai Martaba Sarkin Yauri Dr Zayyanu, hakazalika ta raunata wasu jama’a da dama.

Daga Murjanatu Diri

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Ran Gwamnan Kebbi ya baci bayan da ya bayar da Naira Miliyan 100 a kwace kwata amma ba'a yi aikin da kyau ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *