Wednesday, March 18
Shadow

Kalli Hotuna Da Duminsa: Yanzu haka shugaba Tinubu na ganawa da Gwanonin APC

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu yanzu haka yana ganawa da Gwamnonin jam’iyyar APC a fadarsa dake Abuja.

Hakan na zuwane yayin da ake shirin yin babban taron jam’iyyar APC.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda Zahra Buhari da 'yan Uwanta suka halarci wajan bikin 'ya'yan Atiku

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *