Friday, January 16
Shadow

Kalli Hotuna: Dan Najeriya ya dauki hankula bayan da ya kashe sama da Naira dubu dari ukku wajan siyasa Bunsurunsa magani

Wani dan Najeriya ya bayyana cewa, ya kashewa Bunsurunsa Naira ₦316,150 bayan da ya kaishi wajan likitan dabbobi.

Ya wallafa hoton rasit din kudaden da ya kashewa bunsurun nasa.

Yace idan mutum zai yi kiwon Bunsuru ya kamata yana da hanyar samun kudi me kwari.

Lamarin nashi ya baiwa mutane mamaki matuka.

Karanta Wannan  Mun samu ci gaba sosai, Yanzu an daina kiran Najeriya da kasar Cin Hanci da rashawa>>Inji Matar Shugaban kasa, Oluremi Tinubu

1 Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *