Friday, August 28
Shadow

Bidiyo: Kalli Yanda aka fara gina Kabarin Shugaba Buhari a gidansa dake Daura

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[“local”],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Tuni an fara gina kabari inda za’a binne tsohon shugaban kasa, Marigayi Muhammadu Buhari a gidansa dake Daura.

Har yanzu dai gawar shugaba Buhari bata karaso Najeriya ba daga kasar Ingila.

Da karfe 2 na rana ne ake tsammanin Binne Buhari.

Karanta Wannan  Bayan da ya fito ya soki Adam A. Zango, Tsohon Bidiyo ya bayyana inda aka ga Soja Boy nawa Adam A. Zango fadanci

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *