Me martaba sarkin Kano, Muhammad Sanusi II ya hadu da Tsohon kocin Chelsea, Thomas Tuchel a birnin landan na kasar Ingila.
Babu wata cikakkiyar sanarwa game da me ya hada su ko me auka tattauna amma lamarin ya dauki han kula a kafafen sada zumunta.