Friday, December 5
Shadow

Kalli Hotuna: Wannan mashin din ba a China aka yi shi ba, Dan Kano me suna Engr. Umar Yusuf ne ya hadashi

Wannan wani mashinne da aka hada a garin kano dake Arewacin Najeriya.

Rahotanni sun bayyana cewa wani Fasihi me suna Engr. Umar Yusuf ne ya hadashi.

Da yawa dai sun jinjina masa.

Karanta Wannan  Bidiyon Telan mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya dauki hankula

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *