Friday, December 26
Shadow

Kalli Hotuna: Yanda aka shiryawa Janar CG Musa faretin Bankwana a gidan soja

Wannan hotunan yanda aka shiryawa tsohon shugaban sojojin Najeriya, Janar CG Musa ne faretin bankwana bayan da shugaba Tinubu ya saukeshi.

Karanta Wannan  2027: Da yiwuwar Kwankwaso ya shiga APC - Kofa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *