Mutane sun tseratar da wani matashi da ya so kashe kansa a Legas inda ya hau saman karfen talla yake neman fadowa ya mutu.
Da yawa dai sun alakanta hakan da wahalar rayuwa da Talauci