Friday, November 6
Shadow

Kalli Tsaikon Ababen hawa me tsanani a Legas daya dauki hankula

Wannan wani tsaikon Ababen hawane daya faru a Legas wanda ya sa har masu tafiya a kafa suka kasa motsi da kyau.

Lamarin ya farune a kasuwar Balogun dake jihar ta Legas.

Wadda ta dauki Bidiyon ta rika fadar cewa idan babu ahinda zai kawo ka kasuwar kada ka bi ta hanyar.

https://twitter.com/dammiedammie35/status/2005903423816749256?t=0dsjuuBCU0odgZpCrKwT7w&s=19
Karanta Wannan  An min Wahayi, Allah ya gayamin kada in sake in aske gashin kaina>>Inji Fasto Jimmy Odukoya bayan da ake ta kiraye-kirayen ya aske kitson da yayi a kansa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *