Thursday, January 15
Shadow

Kalli Hotuna:Bayan cece-kuce Kwankwaso ya jewa Iyalan Shugaba Buhari ta’aziyya

Yadda Madugun Ɗarikar Kwankwasiyya Dakta Rabiu Musa Kwankwaso ya ziyarci kabarin Muhammad Buhari a Yau Asabar A Garin Daura Jihar Katsina.

Karanta Wannan  Shugaba Tinubu ya yi Allawadai ta juyin mulkin Guinea-Bissau

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *