Wednesday, April 8
Shadow

Kalli Hotunan da suka sa ake rade-radin Ko Rarara zai kara aurene?

Ganin Hotunan tauraron mawakin Siyasa, Dauda Kahutu Rarara da wata yasa aka fara rade-radin cewa, ko aure zai kara ne?

A kwanakin bayane dai aka daura auren Rarara da masoyiyarsa, A’ishatulhumaira wanda ya dauki hankula sosai.

Karanta Wannan  Mun Baka Wata 6 idan baka tabuka abin azo a gani ba, zamu sa a tsigeka>>Majalisar Tarayya ta gayawa Janar Christopher Musa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *