Wednesday, November 19
Shadow

Kalli Bodiyon Gwamnan Kano tsaye a gefen Titi yana gaishe da mutane da ya dauki hankula

Bidiyon gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf tsaye a gefen Titi yana gaishe da mutane ya dauki hankula sosai.

https://www.tiktok.com/@mister_jee7/video/7495451546881150263?_t=ZM-8vluQErgjR8&_r=1

An ji mutane na masa fatan Alheri a cikin Bidiyon.

Karanta Wannan  Kalli Hotuna: Shugaba Tinubu ya aika wakili zuwa wajan daurin auren Rarara

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *