Wednesday, October 28
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda me baiwa shugaban kasa shawara akan harkar siyasa, Ibrahim Masari ya hau jirgi me saukar Angulu dan zuwa Katsina gaishe da mahaifiyarsa

Me baiwa shugaban kasa shawara kan harkar siyasa, Ibrahim Masari kenan a akan Jirgi marar Matuki ya kama hanyar zuwa Katsina dan gaishe da mahaifiyarsa.

An ga masoya zagaye dashi suna ta jinjina masa

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Jadawalin yawan mutanen dake dauke da cutar Kanjamau a kowace jiha

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *