Thursday, March 5
Shadow

Kalli Hotunan Gawar Shugaban Kungiyar Hamass da Kasar Israela ta kashe ba kyan gani

Kasar Israela ta sanar da kashe shugaban kungiyar Hamass Yahya Sinwar a wani bata kashi da sojojin Israelan IDF suka yi dashi.

Rahoton yace an iskeshi ne da wasu dogarawansa 2 inda aka bude musu wuta.

Yahya Sinwar dai an haifeshine a sansanin gudun Hijira kuma ya taso yana yaki da nemawa kasarsa ‘yanci har mutuwarsa.

Karanta Wannan  Biden ya yi kira ga Isra'ila da Hamas su amince da sabuwar yarjejeniyar tsagaita wuta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *