Wednesday, January 15
Shadow

Kalli Hotunan gawarwakin ‘yan Boko Haram Birjik a kasa da sojojin Najeriya suka kashe

Sojojin Najeriya sun kashe ‘yan Boko Haram 4 a harin da suka kai musu a garin Pulka dake karamar hukumar Gwoza ta jihar Borno.

Lamarin ya farune ranar 30 ga watan Yuni bayan da soiojin sukawa Boko Haram din kwantan Bauna.

Rahoton yace an gwabza kazamin yaki wanda ya kare da Boko Haram din suka tsere.

Kalli hotunan gawarwakin nasu:

Karanta Wannan  A karshe dai an saki Abba Kyari bayan da ya cika sharuddan beli

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *