Thursday, December 25
Shadow

Kalli Hotunan Haduwar DJ AB da Burna Boy

Tauraron mawakin Gambara, DJ Abba ya hadu da shahararren mawakin kudu, Burna Boy.

DJ. Abba ya wallafa hotunan ganawarsa da Burna Boy a shafinsa na sada sumunta.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo Sarkin Waka da Sarkin Mota an hadu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *