Thursday, December 25
Shadow

Kalli Hotunan: Mohammed Salah ya wallafa Kwalliyar Kirsimeti kamar yanda ya saba duk da yana musulmi

Tauraron dan kwallon Liverpool, Mohammed Salah kenan a wadannan hotunan inda yake nuna Kwalliyar Kirsimeti.

An ga ‘ya’yansa a cikin Kwalliyar kirsimeti suna sanye da jajayen kaya, lamarin ya jawo cece-kuce musamman ganin cewa yana musulmi yace hakan

Karanta Wannan  Dubu Dari Biyar Rarara Ya Biya Sadakin Aisha Humaira

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *