Friday, November 13
Shadow

Kalli Hotunan yaronnan dan shekaru 18 da ya dirkawa ‘yan mata 10 ciki tare da ‘yan matan da yawa ciki su 10

Hoton matashinnan dan shekaru 18 da ya dirkawa mata 10 ciki a watanni 5 ya bayyana.

Yaron dai ya dirkawa hadda diyar me gidansa da yarinyar shagon ogansa ciki inda daga baya ogan ya koreshi ya koma kauye.

A can ma ya dirkawa mata 8 ciki.

Karanta Wannan  Yadda Jama'a Suka Yi Cikar Kwari A Wajen Jana'izar Sheik Dahiru Bauchi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *