Tuesday, January 20
Shadow

Kalli Irin Tarbar da Ministan tsaro, Christopher Musa ya samu a garinsa na Zangon Kataf yayin da ya je hutun Kirsimeti

Ministan tsaro, Christopher Musa ya je garinsa na Zagon Kata

Inda yayi hutun Kirsimeti a can.

Ya samu tarba me kyau inda har aka karramashi da sarautar gargajiya.

Karanta Wannan  !Da Duminsa: Kamfanin mai na kasa, NNPCL ya rage farashin man fetur dinsa daga Naira N835 zuwa Naira N815 akan kowace Lita

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *