November 11, 2024 by Auwal Abubakar Tauraruwar Fina-finan Hausa, A’isha Tsamiya kenan a wadannan hotunan nata inda take shakatawa a kasar Faransa. Karanta Wannan Jadawalin masu kudin da suka bayar da tallafi ga wanda ambaliyar ruwa ta shafa a Jihar Borno