Saturday, October 24
Shadow

Kalli Kayatattun Hotunan Fati Washa daga kasar Waje inda ta je shakatawa

Tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Washa kenan a wadanan hotunan inda take shakatawa a kasar waje.

Ta wallafa hotunan a shafinta na Instagram inda masoya da yawa suka yaba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda Garzali Miko ya manta ya bar Data a kunne yana bacci a yayin da yake tsaka da yin Live a Tiktok

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *