Wednesday, April 15
Shadow

Kalli hoton Maryam Yahya da Masoyanta ke sam barka suna cewa ta ciko ta yi Bulbul

Tauraruwar Fina-finan, Maryam Yahya kenan a wannan kayataccen hoton nata da masoyanta da dama suka yaba.

Maryam ta saka hoton a shafinta na Instagram inda aka ganta zaune a wani gidan sayar da abinci.

Saidai masoyanta da yawa hakalinsu ya kai ne kan kibar da Maryam ta yi.

Da yawa dai sun yaba da Masha Allah, inda wani yace:

“Kin cika kin yi kyau, Masha Allah”

“Shi kuwa wani cewa yayi, anya a wannan harkar babu kari?”

“Wani kuma cewa yayi, Kai Maryam Gaskiya kin ciko”

Karanta Wannan  Rainin Wayo Ne Ma Hadiza Gabon Ta Ce Kada Mata Su Shigo Harkar Fim, Saboda Masana'antar Fim Ta Yi Mata Komai A Rayuwa, Kuma Daga Kan Irinsu Ne Aka Fara Jawowa Masana'antar Fim Zagi A Gari, Cewar Zaharaddeen Sani

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *