Wednesday, October 9
Shadow

Kalli Kayatattun hotunan Nazir Ahmad Sarkin Waka a kasar Saudiyya

Sarkin Waka, Nazir Ahmad kenan a kasar Saudiyya inda ya je Ibada.

Ya wallafa hotunan a shafinsa na sada zumunta inda masoyansa da yawa suka yaba.

Karanta Wannan  Bidiyo:Ali jita ya nuna katon San da yayi Layya Dashi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *