Wednesday, April 8
Shadow

Kalli Sabbin Kayatattun hotunan Da Hadiza Gabon ta sakarwa Masoyanta

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Ganon kenan a wadannan sabbin hotunan data sakarwa masoyanta ta shafinta na sada zumunta.

Da yawa sun yaba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: A karin Farko an ga Amani akan Stage tana rawa tun bayan dambarwar Bidiyonta da aka yi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *