
Sojojin Najeriya sun samu nasara babba inda suka hada jirgin yaki na farko kuma wadda ta kerashi sojar sama ce me suna Lieutenant Nkemdilim Anulika Ofodile.
Sojar dai ta yi karatu kimiyyar sararin samaniyane kuma an sajawa jirgin saman yakin data kirkiro sunan Tsaigumi Tactical UAV.
Wannan nasara ba karamin abin ci gaba bane a hukumar sojojin Najariya dama Najeriya baki daya.