Tuesday, May 19
Shadow

Kalli Sojar Najeriya data kirkiro Jirgin saman yaki na farko

Sojojin Najeriya sun samu nasara babba inda suka hada jirgin yaki na farko kuma wadda ta kerashi sojar sama ce me suna Lieutenant Nkemdilim Anulika Ofodile.

Sojar dai ta yi karatu kimiyyar sararin samaniyane kuma an sajawa jirgin saman yakin data kirkiro sunan Tsaigumi Tactical UAV.

Wannan nasara ba karamin abin ci gaba bane a hukumar sojojin Najariya dama Najeriya baki daya.

Karanta Wannan  Qarfin Hali Kalli Bidiyon: Yanda wani me tura baro yaqi matsawa me mota ya wuce inda yace shima hanyarsa ce

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *