Monday, March 24
Shadow

Ina shan Tabar wìwì ta Naira Miliyan 2 kullun>>Inji Mawakin Najeriya, Odumodublvck

Shahararren mawakin Gambara dan Najeriya me suna Tochukwu Gbubemi Ojogwu wanda aka fi sani da Odumodublvck ya bayyana cewa, a kullun yana shan tabar wiwi ta Naira Miliyan 2 wanda hakan na nufin a sati yana shan ta naira Naira miki 14 kenan.

Ya bayyana hakane a yayin da shahararren me wasan barkwanci, Carter Efe ke hira dashi.

Wannan bayani nashi ya baiwa mutane mamaki matuka.

Mawakin dai ya kara da cewa, matsin rayuwar da ake fama da uta a Najeriya ko a jikinsa.

Karanta Wannan  Bankin First Bank ya kori ma'aikata 100

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *