Friday, January 23
Shadow

Kalli ‘yan damfarar yanar gizo 24 da aka kama a Abakaliki

Hukumar yaki da rashawa da cin hanci, EFCC ta kama masu yaudarar yanar gizo da ake cewa Yahoo Yahoo a Abakaliki jihar Ebonyi inda ta gurfanar dasu a Kotu.

Duka sun amsa zarge-zargen da ake musu.

Kuma bayan nan an turasu gidajen yari.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Gwamnati ta fitar da jihohi 20 da za'a yi ambaliyar ruwa inda tace mutane su shirya, idan zai yiyu su canja wajan zama

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *